IQNA

21:21 - May 16, 2012
Lambar Labari: 2327694

A Kasar Malazia Za A Bude Wata Kasuwa Ta Yawan Shakatawa Ga Musulmi

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Malazia sun habarat cewa an ashirin bude wata bababr kasuwa ga masu zuwa yawan shakatawa a kasar musulmi wadda za ta kunshi kayyaki na addini da suka hada da na al'adu da da ilimin muslumi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernam cewa rahotanni daga kasar Malazia sun habarat cewa an ashirin bude wata bababr kasuwa ga masu zuwa yawan shakatawa a kasar musulmi wadda za ta kunshi kayyaki na addini da suka hada da na al'adu da da ilimin muslumi kasantuwar kasar, daya daga cikin muhimman kasashen musulmi na duniya.
A kan haka gwamnatin kasar daga bara ta nuna bukatar jagorantar ayukan tsaro na dare da dakarun kasashen ketare ke yi. A ganin kwararru kan harakar tsaro, ayukan dare na sa ido game da harakokin tsaro sune masu mahimmancin don sune kashin bayan duk wata matsalar tsaron da tashin hankalin da ake fuskanta a kasar, don haka aka damka ta ga dakarun kasar ta , a wata yarjejeniyar da aka sama hannu sati 3 da suka gabata tsakaninsu da kasar Amurka. A wannnan yarjejeniya da ministan tsaron Abdul Rahim Wardak.
Aan hannanta jagorancin ayukan dare da dakarun Nato ke ga yan sanda da sojojin kasar ta Afghanistan. Sai dai duk da yarjejeniyar da aka sama hannu da ma wadda aka sama hannu tsakanin kasar ta Amurka da fararren hula masu yawa ne aka kashe, a yan kwanakin nan sanadiyar mummunar dabi'ar sojojin mamayar a cikin garuruwa da daman a kasar.
Wannan lamari shine ya bakanta ran shugaban kasar Hamid Karzai, wanda ya shaida cewa yawaitar irin wannan lamari na sa yarjeniyoyin da aka kulla ba su da wani mahimmanci, furuci da wasu masana suka nuna da na fatar baka ne kawai, don dai kawai ya yi Magana ne don kar ace bai yi ba saboda masu sukarsa da cewa ya kasa Magana game da yanda dakarun Nato ke yin yadda suka ga dama da kasar da yan kasar.
1008642
captcha