IQNA

Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Da Harda Gami Da Hadisan Ma’aiki (SAW) A Morocco

18:21 - June 02, 2012
Lambar Labari: 2339440
Bangaren kasa da kasa, gasar karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda gami da hardar hadisan ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Morocco wanda gasar za ta gudana a ne babban birnin Robat fadar mulkin kasar.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na atlainfo cewa, za a gasar karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda gami da hardar hadisan ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a kasar Morocco wanda gasar za ta gudana a ne babban birnin Robat fadar mulkin kasar tare da halartar wakilan cibiyoyin kur’ani.
Wahabiyawan kasar Masar sun kawafa wani kwamiti na umurni da kyakkyawa da kuma hani daga mummuna wanda da dama daga cikin al’ummar kasar suka yi Allawadai da shi kamar yadda ita ma jami’ar Azhar kan kafa wannan kwamiti domin aiwatar da manufar wata kasa da ke bin akidar wahabiyanci da ke yankin.
Al’ummar kasar Masar dai suna zargin gwamnatin kasar saudiyya da hannu kai tsaye wajen taimaka wa ‘yan salafiyya da ke bin akidar wahabiyanci, kuma abin da yake faruwa yanzu haka a kasar ya tabbatar da wannan aniya ta wahabiyawan.
Babba kungiyar wahabiyawan kasar Masar sun kafa wani kwamiti na umurni da kyakkyawa da kuma hani daga mummuna wanda da dama daga cikin al’ummar kasar suka yi Allawadai da shi kamar yadda ita ma jami’ar Azhar kan wannan batu da aka mabata.
1020585
captcha