IQNA

Wata Kotu A Bangaladash Ta Fitar Da Sammaci Kan Wani Da Ya Keta Hurumin Musulunci

15:55 - June 07, 2012
Lambar Labari: 2341670
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Bangaladash ta fitar da sammacin kame wani mutum da ya ci zarafin muslunci ta hanyar yin rubutun da ke bayyana su a matsayin marassa kima da kuma wulakanta koyawar wannan addini mai girma da daraja.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, wata kotu a kasar Bangaladash ta fitar da sammacin kame wani mutum da ya ci zarafin muslunci ta hanyar yin rubutun da ke bayyana su a matsayin marassa kima da kuma wulakanta koyawar wannan addini mai girma da daraja wanda kotun ta yi kira da a ggauta gurfanar da shi.
Wannan mutum wanda dan a salain kasar ta bangaladash ne ya rubuta littatfain wanda a cikinsa ya bayyana adinin muslunci a matsayin addini maras kan gado, wanda ya ci zarafin dukkanin musulmi da ma duk wani bin tafarkin wannan addini ko goyon bayansa aduniya, tare da wulajnata duk wani abun da musuli suke girmamawa.
Babbar kotun mayna laifuka ta kasar Bangaladash a birnin Dakar ta fitar da sammacin kame wani mutum da ya ci zarafin muslunci ta hanyar yin rubutun da ke bayyana su a matsayin marassa kima da kuma wulakanta koyawar wannan addini mai girma da daraja.
1024152

captcha