Bangaren kasa da kasa; daya daga cikin masallatai mafi karbuwa a birnin London mai suna Masallacin Tauhidi na Musharrafa a daidailin fakewa da wasannan bazaar a Olympik a wannan shekara ta dubu biyu das ha biyu miladiya za su rika yi masa binciken ganin kakob da takurawa masallata a daidai wannan lokaci da hakan ya sabawa duk wata doka ta kare hakkin dan adam da kuma ta yancin gudanar da addini.
Bangaren kasa da kasa; daya daga cikin masallatai mafi karbuwa a birnin London mai suna Masallacin Tauhidi na Musharrafa a daidailin fakewa da wasannan bazaar a Olympik a wannan shekara ta dubu biyu das ha biyu miladiya za su rika yi masa binciken ganin kakob da takurawa masallata a daidai wannan lokaci da hakan ya sabawa duk wata doka ta kare hakkin dan adam da kuma ta yancin gudanar da addini.Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa: daya daga cikin masallatai mafi karbuwa a birnin London mai suna Masallacin Tauhidi na Musharrafa a daidailin fakewa da wasannan bazaar a Olympik a wannan shekara ta dubu biyu das ha biyu miladiya za su rika yi masa binciken ganin kakob da takurawa masallata a daidai wannan lokaci da hakan ya sabawa duk wata doka ta kare hakkin dan adam da kuma ta yancin gudanar da addini.ysama Hasan daya daga cikin limaman masallaci a yankin Liton na birnin London kuma masani kan harkokin addini ya nuna damuwarsa da wannan mataki na takurawa da kuma take hakkin dan adam da kuma yadda ake ci gaba da takurawa musulmi a wannan kasar musamman a daidai wannan lokacin na gudanar da wasannin Olympik a wannan kasa.
1026588