IQNA

21:00 - June 12, 2012
Lambar Labari: 2345504

Muitane Bakwai Daga Cikin Masu Ziyarar Imam musa Kazim (AS) Ne Suka Yi Shahada

Bangaren kasa da kasa, a wani harin ta’addanci da masu akidar kafirta sauran musulmi suka kai kan masu ziyarar Imam Musa Kazim (AS) a kusa da hubbarensa mai tsarki mutane shida ne suka yi shahada wasu kuma suka samu munan raunuka.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na liberation cewa, a wani harin ta’addanci da masu akidar kafirta sauran musulmi suka kai kan masu ziyarar Imam Musa Kazim (AS) a kusa da hubbarensa mai tsarki mutane shida ne suka yi shahada wasu kuma suka samu munan raunuka da nufin haddasa rikicin mazhaba da addini a tsakanin mutanen kasar Iraki da suka shafe tsawon shekaru suna rayuwa tare da juna.
Da dama daga cikin malaman sunan da shi’a sun yi amanannr cewa wasu daga cikin kasashen da suke aiwatar da manufofin haramtacciyar kasar Isra’ila da kasashen yammacin turai ne suke da hannu wajen aiwatar da wadannan hare-hare na ta’addanci, kamar yadda akasarin mutanen kasar ta Iraki su ma sun fahimci hakan.
Kai harin ta’addanci da masu akidar kafirta sauran musulmi suka kai kan masu ziyarar Imam Musa Kazim (AS) a kusa da hubbarensa mai tsarki mutane shida ne suka yi shahada wasu kuma suka samu munan raunuka, hakan wata manuniya ce kan yadda makiya musulunci suke ta hankoron ganin suka raba kawunan musulmi ko ta wace hanya, tare d bayar da kudadensu da duka bin da suka mallaka domin ganin sun dadama yahudawa da turawa.
1027551
captcha