Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto dagashafin sadarwa na yanar gizo cewa, da dama daga cikin masu gabatar da jawabai a taron tunawa da marigayi Imam Khomeini sun yi iamnin cewa akwai babban tasiri na dabiun shugaban muminai da siyasarsa a cikin tarihin rayuwar Imam Khomeini (RA) wanda ya yi kokari wajen yin koyi da shugaban muminai da wasiyayya amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda kuma wannan koyi da ya yi da waliyin Allah da dogaro da Allah ne ya kai shi nasara har ya kafa jamhuriyar muslunci.
Imam Khomeini (RA) ya kasance mutum na farko a cikin wannan karni da ya fuskanci kafirci duniya da sunan Allah kuma ya yi nasara wajen kasar da tsarin da ke samun dukaknin goyon baya na manyan azzluman duniya, wadanda suke sace dukiyoyin al’umma tare da taimaka azzaluman shugabannin ‘yan mulki kama karya wannan gwamnati da ya kawar da taimakon Allah ita ce ta sarki Shah mai takama da tnkaho da samun goyon bayan turawa.
Ko shakka babu da dama daga cikin masu gabatar da jawabai a taron tunawa da marigayi Imam Khomeini sun yi iamnin cewa akwai babban tasiri na dabiun shugaban muminai da siyasarsa a cikin tarihin rayuwar Imam Khomeini (RA) wanda ya yi kokari wajen yin koyi da shugaban muminai da wasiyayya amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda kuma wannan koyi da ya yi da waliyin Allah da dogaro da Allah ne ya kai shi nasara har ya kafa jamhuriyar muslunci a kasar Iran.
1029070