IQNA

18:36 - June 15, 2012
Lambar Labari: 2347117

Kotun Kasar Bangaladash Ta Bayar Da Sammaci Kan Mai Cib Zarafin Musulunci

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Bangaladash ta bayar da umurnin kame mata wani marubuci dan asaalin kasar da ke yin rubutu yana sukar addinin muslunci tare da bayyana shi a amtsayin addinin wawaye marassa tunani ko sanin zamanin da suke ciki da kalamai na batunci masu kama da haka.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shfin sadarwa na yanar gizo na Tribune cewa, wata kotu a kasar Bangaladash ta bayar da umurnin kame mata wani marubuci dan asaalin kasar da ke yin rubutu yana sukar addinin muslunci tare da bayyana shi a amtsayin addinin wawaye marassa tunani ko sanin zamanin da suke ciki da kalamai na batunci masu kama da haka a kan addinin musulunci.
Mohammad Baghir Khorramshad shugaban cibiyar yada al’adu da bunkasa harkokin ilimin addinin muslunci ya bayyana cewa komawar mulki ga hannun masu tsatsauran ra’ayin addini da ke faruwa yanzu a wasu kasashen musulmi hakan babban baraza ce mai hadari ga duniyar musulmi baki daya tare da bata sunan wannan addini mai tsarki.
Malamin ya ci gaba da cewa abubuwan da suke faruwa yanzu haka a cikin kasashen larabawa yana da tasiri matuka ga kishin addinin muslunci da al’ummomi suke yi, amma hakan ba ya nufin cewa abin da ke faruwa kuma shi ne daidai, domin kuwa suna yin amfani da son addinin mustane domin su karbi mulki sai kuma su wuce gona da iri wajen abin da suke ganin addini ne.
Mohammad Baghir Khorramshad shugaban cibiyar yada al’adu da bunkasa harkokin ilimin addinin muslunci ya bayyana cewa komawar mulki ga hannun masu tsatsauran ra’ayin addini da ke faruwa yanzu a wasu kasashen musulmi hakan babban baraza ce mai hadari ga duniyar musulmi baki daya, ku ci gaban hakan zai zamanto tattare da batunci ga sunan addini a nan gaba.
1023598


captcha