IQNA

Isra'ila Ta Kwace Takardun Wasu palastinawa Da Nufin Korarsu daga Yankunansu

20:00 - June 16, 2012
Lambar Labari: 2347980
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta kwace takardun wasu palastinawa da nufin koarrsu daga yankunasu bayan da ta bayyana su da cewa sub a 'yan asalin yankin ba ne kuma adadain ya kai daruruwa bayan an kwace gidajensu da yankunansu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya hbarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar presstv cewa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta kwace takardun wasu palastinawa da nufin koarrsu daga yankunasu bayan da ta bayyana su da cewa sub a 'yan asalin yankin ba ne kuma adadain ya kai daruruwa bayan an kwace gidajensu da yankunansu na asalin uwaye da kakakni.
sama da kungiyoyi da cibiyoyi na kasa da kasa hamsin suka bukaci da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila take sama da shekaru biyar da suka gabata wanda haan ya yi hannun riga da dukaknin dokoki da ka'idoji na duniya kuma an yi shiri da maganar.
A wani bayanin kuma babbar jami'ar Azahar ta kasar Masar bat a amince da wata yarjejeniya da aka cimmawa tsakanin fadar Vatican da kuma haramtacciyar kasar Israila ba dangane da mamaye masallacin Qods mai alfarma da haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyuniya take yi a halin yanzu a cikin birnin da kuma sauran yankunan plastinawa.
Haramtacciyar kasar Isra'ila dai ta jima tana zaluntar al'ummar palastinu tare da taimakon kasashen yammacin turai musamman ma dai Amurka da faransa da kuma Birtaniya, wadanda su ne suka kafa ta.
1030273
captcha