Bangaren kasa d akasa, majami’ar Mahd tana daga cikin muhimman wurare na tarihi da suke cikin yankunan palastinawa wanda kungiyar gwagwarmaya ta palastinu Hamas take yin kira da a saka ta cikin muhimman wurare natarihin palastinu a hukumance a karkashin hukumar kula da harkokin al’adu da ilimi.
Kmafanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na CPI cewa, babbar majami’ar Mahd tana daga cikin muhimman wurare na tarihi da suke cikin yankunan palastinawa wanda kungiyar gwagwarmaya ta palastinu Hamas take yin kira da a saka ta cikin muhimman wurare natarihin palastinu a hukumance a karkashin hukumar kula da harkokin al’adu da ilimi ta kasashen musulmi.
An gudanar da wani zaman taro mai taken ilimi da mu’ujizar kur’ani mai tasarki a kasar Jordan wanda ya samu halartar malamai da masana daga jami’oi daban-daban na kasar da kuma malaman jami’a da suka gabatar da makaloli da laccoci a gaban taron.
Rahotannin sun tabbatar da cewa, dubban daruruwan mutanen ne suka gudanar da wani babban taron cika shekara guda da samun nasarar juyin juya hali a kasar Masar wanda ya kai ga kifar da gwamnatin kama karya ta tsohon shugaban kasar Husni Mubarak daga mulkin kasar ta masar mai dogon tarihi.
An fara gudanar da wani taron bayar da horo ga sojojin kasar Burnei kan karatun kur’ani mai tsarki da kuma harda ta yadda hakan zai ba su damar sanin hanyoyon karfafa karatu da harda littafin mai tsarki kamar dai yadda aka saba yi a kasar. 1030746