Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, wasu daga cikin jami’an ma’aikatar tsaron kasar Amurka sun sanr cewa za a hukunta sojin kasar da suka kone kur’ani mai tsarkia akasar Afghanistan a cikin watanni da suka gabata inda ake zaton cewa hukuncin mai sauki ne za a yi kansu domin a wawantar da hankulan musulmi dasuke kokawa da nuna rashin amincewarsu kan wannan mummunan aiki.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki na wahabiyanci, inda ya halasta kaddamar da kai hare-hare kan wuraren ibadar mabiya addinin kirista.
wasu daga cikin jami’an ma’aikatar tsaron kasar Amurka sun sanr cewa za a hukunta sojin kasar da suka kone kur’ani mai tsarkia akasar Afghanistan a cikin watanni da suka gabata inda ake zaton cewa hukuncin mai sauki ne za a yi kansu domin a wawantar da hankulan musulmi dasuke kokawa da nuna rashin amincewarsu kan wannan mummunan aiki da suka aikata. 1033970