IQNA

22:00 - June 21, 2012
Lambar Labari: 2351511

Za A Yi Hukunci Mai sauki A kan Sojin Amurka Da Suka Kone Kur’ani Mai Tsarki

Bangaren kasa da kasa, jami’an ma’aikatar tsaron kasar Amurka sun sanr cewa za a hukunta sojin kasar da suka kone kur’ani mai tsarkia a kasar Afghanistan a cikin watanni da suka gabata inda ake zaton cewa hukuncin mai sauki ne za a yi kansu domin a wawantar da hankulan musulmi dasuke kokawa da nuna rashin amincewa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, wasu daga cikin jami’an ma’aikatar tsaron kasar Amurka sun sanr cewa za a hukunta sojin kasar da suka kone kur’ani mai tsarkia akasar Afghanistan a cikin watanni da suka gabata inda ake zaton cewa hukuncin mai sauki ne za a yi kansu domin a wawantar da hankulan musulmi dasuke kokawa da nuna rashin amincewarsu kan wannan mummunan aiki.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki na wahabiyanci, inda ya halasta kaddamar da kai hare-hare kan wuraren ibadar mabiya addinin kirista.
wasu daga cikin jami’an ma’aikatar tsaron kasar Amurka sun sanr cewa za a hukunta sojin kasar da suka kone kur’ani mai tsarkia akasar Afghanistan a cikin watanni da suka gabata inda ake zaton cewa hukuncin mai sauki ne za a yi kansu domin a wawantar da hankulan musulmi dasuke kokawa da nuna rashin amincewarsu kan wannan mummunan aiki da suka aikata. 1033970
captcha