Bangaren kur’ani, makaranta da mahardata kur’ani mai tsarki na kasar Iran sun taka gagarumar rawa a gasar karau da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya da aka gudanar a kasar wadda aka kamamla a cikin wannan mako wanda hakan ya zama bababn abin buga misali da shia amatsayi an duniya domin kuwa kasar ba ta kasance cikin kasashe masu shiga gasa ba a lokutan baya.
Sayyid Ali Surabi ya bayyana cewa, makaranta da mahardata kur’ani mai tsarki na kasar Iran sun taka gagarumar rawa a gasar karau da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya da aka gudanar a kasar wadda aka kamamla a cikin wannan mako wanda hakan ya zama bababn abin buga misali da shia amatsayi an duniya domin kuwa kasar ba ta kasance cikin kasashe masu shiga gasa ba a lokutan baya kimanin shekaru 30 da suka gabata.
Mansur Marzuki shugaban kasar Tunisia ya yi dirar mikiya kan masu akidar salafiya na kasar da cewa suna mayar da hannun agogo baya a cikin dukaknin harkoki na siyasa a kasar tare da yada tunaninsu na neman tashin hankali da kawo fitina a cikin al’ummar musulmi kamar yadda ake gani a duk inda suka wata kungiya ko cibiya, a cikin kasashen musulmi da ma kasashen da ba na musulmi ba.
Ya ci gaba da cewa dle ne a dauki dukaknin matakan da suka dace domin takawa ‘yan salafiyya burki kan ayyukansu na wuce gona da iri, tare da kara fadakar da mutane kan muhimmancin zaman lafiya da kuma kaurace ma su neman fitina acikin al’ummar musulmi, wanda a cewarsa hakan ne kawai zai kawo zaman lafiya a cikin al’umma.
Masur Marzuki shugaban kasar Tunisia ya yi dirar mikiya kan masu akidar salafiya na kasar da cewa suna mayar da hannun agogo baya a cikin dukaknin harkoki na siyasa a kasar tare da yada tunaninsu na neman tashin hankali da kawo fitina a cikin al’ummar musulmi, domin kawai su cimma manufofinsu.
1036506