Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dilalncin labaran Kuna na kasar Kuwait cewa, a jiya ma’ikatar kula da harkokin addinin muslunci ta kaar Kuwait ta fitar da wani bayani da acikin sa ta bayyana cewa tsohon shugaban kwamitin da ke kula da harkokin fitar da fatawoyin addinin musulunci na kasar ya riga mugidan gaskiya yana da shekaru 93 a duniya bayan fama da rashin lafiya.
Masu aiki a shafin yanar gizo sun mayar da martani kan ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa kan wasu kalamai nasa na kyamr musulunci da yin batunci ga mabiya addinin muslunci da ya yi a cikin ‘yan lokutanan wanda kuma ba shi ne karon farko da ake samun irin hakan ba a tsakanin manyan jami’an gwamnatin kasar Faransa.
A cikin shekarar da ta gabata ma shi kansa shugaban kasar ya fito babu kunyar Allah balantana ta mutane, ya yi kalamai na batunci kan addinin muslunci, kuma ya soki mabiya wannan adini da suke a kasar, duk kuwa da cewa a halin yanzu addinin muslunci shi ne addni na biyu ta fuskacin yawan mabiya a kasar faransa, duk kuwa da cewa har inda yau take gwanbatin kasar ta ki amincewa da shi a matsayin daya daga cikin addinan kasar.
A matakin aikin safke wajibi da ke kansu, masu aiki a shafin yanar gizo sun mayar da martani kan ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa kan wasu kalamai nasa na kyamr musulunci da yin batunci ga mabiya addinin muslunci da ya yi a cikin ‘yan lokutanan wand ake bayyana hakan a matsayin wani mataki na nuna wariya ga musulmi.
1038534