IQNA

Dukkanin Abubuwan Da Suke Faruwa A Yankin Saboda Palastinu Ne

21:12 - June 30, 2012
Lambar Labari: 2357626
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Syria ya bayyana cewa dukaknin tashin hankalin da kasashen yammacin turai da ‘yan korensu da karnukan farautarsu na yankin suka haddasa a cikin kasar sakamako ne na matsayar kasar na kare gwagwarmaya tare da nuna cikakken goyon baya ga al’ummar palastinu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa cewa, shugaban kasar Syria ya bayyana cewa dukaknin tashin hankalin da kasashen yammacin turai da ‘yan korensu da karnukan farautarsu na yankin suka haddasa a cikin kasar sakamako ne na matsayar kasar na kare gwagwarmaya tare da nuna cikakken goyon baya ga al’ummar palastinu wanda hakan bai yi wa turawa dadi ba, kuma ya ce babu gudu babu ja da baya.
Lokacin malaman addinin muslunci na hakika suke ci gaba da hankoron ganin an samu fahimtar juna tsakanin dukaknin al’ummomin duniya tare da zaman lafiya wasu daga cikin masu kiran kansu malaman addini a kasar Sudiyya suna fitar da fatawoyin halascin kai hari kan saura mabiya addinai kamar majamioin mabiya addinin kirista.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki na wahabiyanci, inda ya halasta kaddamar da kai hare-hare kan wuraren ibadar mabiya addinin kirista.
Masana da dama suka ganin a lokacin malaman addinin muslunci na hakika suke ci gaba da hankoron ganin an samu fahimtar juna tsakanin dukaknin al’ummomin duniya tare da zaman lafiya wasu daga cikin masu kiran kansu malaman addini a kasar Sudiyya suna fitar da fatawoyin halascin kai hari kan saura mutane da ba musulmi ba.
1040507



captcha