Bangaren kur’ani, an kafa wani kwamiti na makaranta kur’ani mai tsarki da suke gudanar da aikin ibadar umra da ahalin yanzu haka suke garin Makka mai alfarma tare da gudanar da karatunsu a cikin masallaci mai alfarma bayan kammla salloli kamar dai yadda masu jagorantar tawagar iraniyawa suka bayyana.
Kamfanin dillancin lbaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an kafa wani kwamiti na makaranta kur’ani mai tsarki da suke gudanar da aikin ibadar umra da ahalin yanzu haka suke garin Makka mai alfarma tare da gudanar da karatunsu a cikin masallaci mai alfarma bayan kammla salloli kamar dai yadda masu jagorantar tawagar iraniyawa suka bayyana ga manema labarai.
Abubuwan da suka faru na cin zarafin musulmi da addinin muslunci a kasashen turai, da hakan ya hada da yada hotuna na zanen batunci ga manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka, wata alama ce da ke nuni da cewa al’ummomin wadanan kasashen da ‘yan siyasarsu da shugabanninsu suna yin amfani da nuna adawa da musulunci da kuma yada kyamarsa atsakanin mutane a matsayin wata hanya ta neman matsayi na siyasa ko zamantakewa a cikin kasashen da suke gaba da musulmi da musulunci.
Har ila daga cikin irin wadannan munanan ayyukan da irin wadannan mutane suke aiwatarwa a kasashen yammacin turai har da sanar da ranar kone kur’ani ta duniya da wani la’antacen mutum ya yi a kasar Amurka ba tare da an ce masa uffan ba, da kuma zanga-zangar da wasu mutane suka yi akasar Jamus ta gaba da musulunci, daga karshe-karshen nan kuma sojojin Amurka sun banka wuta kan kur’ani mai tsarki a kasar Afghanistan.
1043019