IQNA

Za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa da kasa a Pakistan karo na farko

23:15 - November 13, 2025
Lambar Labari: 3494191
iqna - A karshen wannan watan ne za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa da kasa a Pakistan karo na farko a birnin Islamabad.
captcha