IQNA

16:18 - July 03, 2012
Lambar Labari: 2360286

An Kammala Taron Kasa Da kasa Kan Muhimmancin Saka Hijabin Musulunci

Bangaren zamantakewa, an kammala taron kasa da kasa da aka gudanar dangane muhimmancin saka hijabin muslunci ga mata musulmi wanda ya samu halartar masana da malaman jami’a gami da malaman addinin muslunci da suka gabatar da laccoci da kuma makaloli dangane da wannan maudu’i.

Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na NUR cewa, yanzu haka dai an kammala taron kasa da kasa da aka gudanar dangane muhimmancin saka hijabin muslunci ga mata musulmi wanda ya samu halartar masana da malaman jami’a gami da malaman addinin muslunci da suka gabatar da laccoci da kuma makaloli dangane da wannan maudu’i da aka baiwa zaman.
Fitaccen malamin addinin musluncin nan na kasar Tunisia Tijani Samawi ya bayyana cewa Imam Shahid Bakir Sadr shi ne mutum na farko a cikin larabawa da ya fara fitar da tunain mikewar al’ummar larabawa domin kalubalantar azzaluman shugabanninsu da kuma muggan sarakuna da suke mulkar al’umma bisa tsari na zalunci da danniya.
Malamin ya bayyana hakan a wagaban wani babban taro da aka kira na tunawa da ranar shahadar Imam bakir Sadr a birnin Najaf mai alfarma, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na duniyar musulmi da ma kasashen Asia da dama, gami da manyan malaman addini da na jami’oi na kasar Iraki, inda ya bayyana siffofinsa da cewa mutum ne da ya sadaukantar da ransa saboda Allah da kuma daukakar addinin Allah.
malamin addinin musluncin nan na kasar Tunisia Tijani Samawi ya bayyana cewa Imam Shahid Bakir Sadr baya ga cewa shi ne mutum na farko a cikin larabawa da ya fara fitar da tunain mikewar al’ummar larabawa domin kalubalantar azzaluman shugabanninsu.
1043043



captcha