IQNA

Manyan Jami'ai A Bangaren Baje Kolin Kur'ani Za Su Gudanar Da Zama

22:12 - July 11, 2012
Lambar Labari: 2366535
Bangaren kur'ani, manyan jami'ai a bangaren shirya gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da duniya za su gudanar da wani zama na mausamman domin yin bitar muhimman batutuwa da suke da dangantaka da wannan gasa da kuma dub a bubuwan da ake bukatar yin garanbawul a knasu ko yin gyara ko kwaskwarima.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa manyan jami'ai a bangaren shirya gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da duniya za su gudanar da wani zama na mausamman domin yin bitar muhimman batutuwa da suke da dangantaka da wannan gasa da kuma dub a bubuwan da ake bukatar yin garanbawul a knasu ko yin gyara ko kwaskwarima da sauye-sauye.
A nasa bangaren shugaban kasar Iran ya bayyana cewar manyan kasashe masu girman kai na duniya suna kokarin ganin sun samu gindin zama a yankin gabas ta tsakiya ne domin kare munanan manufofinsu.
A ganawarsa da Ammar Hakim shugaban Majalisar Koli ta Musulunci a kasar Iraki a yammacin jiya talata; Shugaban kasar Iran Dr Mahmud Ahmadi Najad ya bayyana cewa: Yana daga cikin manufofin manyan kasashe masu girman kai na duniya a yankin gabas kokarin ganin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ci gaba da wanzuwa, kuma suna adawa da duk wata gwamnati da take samun goyon bayan al'ummarta, kamar yadda a kullum suke son ganin sun yi babakere a kan al'ummomin kasashe masu tasowa.
Har ila yau Ahmadi Najad ya jaddada cewa; manyan kasashe masu girman kai sun kama hanyar rushewa saboda haka ne suke neman duk wata madogara, don haka wajibi ne a kan 'yantattun kasashen duniya masu neman wanzuwar adalci su kaura ce musu.
1049238


captcha