Bangaren kur'ani, an kira da a ci gaba da gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da aka fara a shekarar da ta gabata a hjamhuriyar muslunci a matsati na duniya tare da halartar wakilai daga kasashen duniya sama da hamsin da suka hada da na musulmi da kuma na larabawa.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa yanzu haka dai an kira da a ci gaba da gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da aka fara a shekarar da ta gabata a hjamhuriyar muslunci a matsati na duniya tare da halartar wakilai daga kasashen duniya sama da hamsin da suka hada da na musulmi da kuma na larabawa, wanda kuma an gudanar da wata gasar a karo na biyu a wannan shekara jim kadan bayan kammala ta kasa da kasa.
Bayanin ya ci gaba da cewa manyan jami'ai a bangaren shirya gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki da duniya za su gudanar da wani zama na mausamman domin yin bitar muhimman batutuwa da suke da dangantaka da wannan gasa da kuma dub a bubuwan da ake bukatar yin garanbawul a knasu ko yin gyara ko kwaskwarima da sauye-sauye a cikin wannan lamari.
An bayyana jamhuriyar muslunci ta Iran a matsayin daya daga cikin kasashe da suke taka gagarumar rawa a bangarori da daman a ci gaban muslmi a duniya daga ciki kuwa da bangaren yada koyarwar kur'ani mai tsarki ta hanyar shrya taruka da suka danganci littafin mai tsarki kamar dai yadda shugabar kwamitin kula da harkokin kur'ani a majalisar dokokin Iran Laleh Iftekhari ta bayyana a cikin zantawarta da kamfanin dilalncin labaran kur'ani.
1048867