Bangaren kasa da kasa, tun bayan da 'yan tawayen Libya tare da taimakon kasashen yammacin turai suka kifar da gwamnatin marigayi kanar gaddafi a kasar a shekarar da ta gabata har inda yau take kasar bat a samu zaman lafiya bugu da kari kan haka ma wasu sun sanar da ballewa da kafa yanki mai cin gishin kansa a gabacin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa tun bayan da 'yan tawayen Libya tare da taimakon kasashen yammacin turai suka kifar da gwamnatin marigayi kanar gaddafi a kasar a shekarar da ta gabata har inda yau take kasar bat a samu zaman lafiya bugu da kari kan haka ma wasu sun sanar da ballewa da kafa yanki mai cin gishin kansa a gabacin kasar musamman bangarorin da ked a arzikin danyen manfetur, da hakan ya hada da Bingaz da wasu yankuna.
A nata bangaren kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana gamsuwarta da yadda aka gudanar da zabe a kasar Libya, kamfanin Dillancin Labarun Xhinhua na kasar Sin ya nakalto wani bayani da kungiyar ta tarayyar Afirka ta fitar a yau talata da a ciki ta ke cewa: Shugaban hukumar tarayyar Afirka Jeen Peing ya yi maraba da yadda aka gudanar da zabe a Libya wanda zai taimaka wajen dora kasar bisa turbar demokradiyya, peing ya kuma ce: Yadda aka gudanar da zaben da kuma fitowar mutane kwansu da kwarkwatarsu yana nuni da yadda al'umma da kuma gwamnatin Libya su ka cika aikawalinsu na shimfida demokradiyya.
Masana dai sun yi imanin cewa tun bayan da 'yan tawayen Libya tare da taimakon kasashen yammacin turai suka kifar da gwamnatin marigayi kanar gaddafi a kasar a shekarar da ta gabata har inda yau take kasar bat a samu zaman lafiya bugu da kari kan haka ma wasu sun sanar da ballewa da kafa yanki mai cin gishin kansa a gabacin kasar da ke arewacin nahiyar Afirka.
1049573