IQNA

An Gudanar Da Wata Gasar karatun Kur'ani Ta Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashe

23:45 - July 11, 2012
Lambar Labari: 2366619
Bangaren kur'ani, an gudanar da wata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta hadin gwiwa tsakanin wasu kasashe da suke da kyakkywar dangantaka tsakaninsu ta banaori da dama musamman harkoki na kasuwanci tattalin arziki siysa da al'adu da kuma uwa uba addini.
Kamfanin dillancn labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an gudanar da wata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta hadin gwiwa tsakanin wasu kasashe da suke da kyakkywar dangantaka tsakaninsu ta banaori da dama musamman harkoki na kasuwanci tattalin arziki siysa da al'adu da kuma uwa uba addinin muslunci.
To sai dai kuma a tattaunawar da bangarorin biyu suka yi a birnin Bagadaza na kasar Iran, kasashen yammacin sun gabatar da wasu shawarwari da suke fatan Iran za ta amince da su inda ita ma Iran ta sake gabatar musu da wasu shawarwari guda biyar da take ganin idan aka bi su za a magance wannan matsalar. Su dai wadanann shawarwari na kasashen yammacin sun hada da cewa wajibi ne Iran ta dakatar da tace sinadarin uranium kashi 20 cikin dari da take yi sannan kuma ta rufe cibiyar nukiliyanta na Fordo da kuma mika uranium din da ta tace kashi 20 cikin darin zuwa ga kasashen yammaci, wanda dukkanin wadannan shawarwari suna nuni bakar aniyar da suke da ita da kuma yin karen tsaye ga maganar da suka yi a tattaunawar Istanbul din na cewa za su girmama hakkin da Iran take da shi na mallakan fasahar nukiliya na zaman lafiya.
Irin wadannan kwan gaba kwan baya da kasashen yammacin suke yi a yayin tattaunawar lamari ne da ke nuni da rashin kyakkyawar niyyar da suke da ita a kan Iran lamarin da ke sanya shakku cikin zukatan al'ummar Iran dangane da manufar kasashen yammaci. A saboda haka ne da dama suke ganin wannan tattaunawar da ake yi din za ta yi nasara ne kawai a lokacin da turawan suka bayyanar da kyakkyawar aniyarsu a fili sannan kuma suka yi watsi da duk wani nau'i na barazana da nuna girman kai.
A lokuta da dama dai jami'an Iran sun ce tattaunawar za ta yi nasara ne kawai a lokacin da mayan kasashen duniyar suka yarda da hakkin da Iran take da shi na mallakan wannan fasaha sannan kuma suka nesanci yi mata barazana. Wannan kuma shi ne abin da Dakta Jalilin ya sake jaddawa cikin wasikar da ya aike wa Madam Ashton din.
1048519

captcha