Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Bahrain na ci gaba da gudanar da aggarumar zanga-zangar neman hakokinsu da aka haramta musu da nuna cikakken goyon bayansu ga fursunonin siyasa da ahukuntan kasar suke tsare da su wanda hakan yay i hannun riga da dukkanin kaidoji na kasa da kasa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya ahbarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Al’alam cewa, yanzu haka al’ummar kasar Bahrain na ci gaba da gudanar da aggarumar zanga-zangar neman hakokinsu da aka haramta musu da nuna cikakken goyon bayansu ga fursunonin siyasa da ahukuntan kasar suke tsare da su wanda hakan yay i hannun riga da dukkanin kaidoji na kasa da kasa kamar dai yadda dukkanin kungiyoyin kare hakkin bil adama na duniya suka tabbatar.
Masarautar Bahrain dai ta ki karba kiran mutanen kasar ne sakamakon tsoron cewa yin hakan zai iya mayar da ita saniyar ware kua, dukaknin dukiyar kasar da yan gidan saraurat suke sace ko mayar da ita mallakinsu hakan zai iya jawo tambaya a kansu, tar da gurfanar da su a agaban kuliya idan mulki bay a hannusu, kuma hakan ne bababn tsoron gwamntain wahabiyawan saudiyya take da shi idan har ta rasa Bahrain kamar di dukaknin masu bin diddigin lmurra suka bayyana.
Al’ummar kasar Bahrain na ci gaba da gudanar da aggarumar zanga-zangar neman hakokinsu da aka haramta musu da nuna cikakken goyon bayansu ga fursunonin siyasa da ahukuntan kasar suke tsare da su wanda hakan yay i hannun riga da dukkanin kaidoji na duniya. 1054352