IQNA

11:55 - July 22, 2012
Lambar Labari: 2374436

Yahudawan Sahyuniya Sun Rufe Kofofin Masallacin Qods Mai Alfarma

Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake shirin fara azumin watan mai alfarma a ynakunan palastinawa da haramtacciyar kasar Isra’ila ta mamaye y6ahudawan sahyuniya acikin shirin yaki sun rufe masallacin Qods mai alfarma tare da hana palastinawa shiga su yi sallar Juma’a kamar dai yadda aka saba yi a kowane mako.

Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Al-alam cewa, daidai lokacin da ake shirin fara azumin watan mai alfarma a ynakunan palastinawa da haramtacciyar kasar Isra’ila ta mamaye y6ahudawan sahyuniya acikin shirin yaki sun rufe masallacin Qods mai alfarma tare da hana palastinawa shiga su yi sallar Juma’a kamar dai yadda aka saba yi a kowane mako, indfa aka haramta wa poalastinawa yin salla a cikin masallacin mai alfarma.
Tare da wanna matsayin da kasashen Rasha da kuma china suka dauka, kokarin da kasashen yamma tare da wasu kawayensu a kasashen larabawa na kara takurawa gwamnatin kasar Syria ya kasa kai labara, sa'o'ee kadan, kafin a fara kada kuri'a kan wannan bukatar a komitin, shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kira tokwaransa na kasar Rasha Vlidemir Putin ta wayar tarho inda ya yi kokarin gamsar da shugaban na kasar Rasha kan bukatar amincewa da wannan kudirin.
Kasashen Rasha da China dai sun bayyana cewa kudurin da kasashen yamma suka gabatar yana nuna goyan baya ga bangare guda ne cikin bangarorin da suke riciki a kasar ta Syria, wato yan tawayen kasar, wadanda kuma suka dauke da makamai kuma suke samun tallafi daga wadannan kasashe, jakadan kasar Rasha a komitin, ya kara da cewa, kudirin ya yi hannun riga da yarjejeniyar Geneva ta warware rikicin kasar Syria ta hanyar tattaunawa, har'ila yau bukatar ta yi watsi da shawarar Kofi Annan, tsohon babban sakatarin kan warware rikicin na kasar Syria, mai bukatu 6.
Kasashen Amurka, Britani, Faransa da kuma Jamus ne suka gabatar da wannan bukatar, a karkashin sashe na na kundin tsarin aikin wanda ya bawa memebobin komitin tsaron majalisar 15 damar amfani da hanyoyin diblomasiya, takunkumin tattalin arzi ko kuma karfin soje don wanzar da zaman lafiya a duniya. Bukatar kasashen dai, ya tanaji cewa gwamnatin shugaba Bashar Al-asad ta dakatar da bude wuta kan fararen hula, ta janye jami'an tsaronta daga dukkan garuruwa da anguwannin a duk fadin kasar cikin kwanaki 10, idan ta kaza yi haka, to suna da zabin fada mata da karfin soja.
1058188

captcha