Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na aynar gizo na bangaren yada labaransa a yankin Asia cewa, wahabiyawa masu akidar kafirta sauran musulmi sun kai hari kan wani bababn malamin addinin muslunci da ya bayar da gagarumar gudunmawa wajen yada a addinin mulsunci a cikin da ma Rasha kuma ya kafa manyan cibytoyin addinin muslunci da muuslmi suke amfana da su har inda yau take.
Rahotanni na daban sun tabbatar da mutuwar sojan mamaya 3 da ke aiki a karkashin rundunar tsaro ta Nato a kasar Afghanistan sakamakon hare-haren da mayakan kungiyar Taliban suka kai masu a cewar wata sanarwa da rundunar ta Nato ta fitar a safiyar yau, sanarwar ta ce biyu daga cikin sojojin sun rasu ne a jiya sakamakon fashewar bam a lokacin da suke sintiri a wani yanki na kasar, yayin da dayan ya hadu da ajalinsa sakamakon harbin sa da 'yan gwagwarmaya na kungiyar Taliban suka yi da bindiga duk dai a jiya asabar.
Bayan kisan da aka yi wa sojojin uku, hakan ya sa a halin yanzu yawan dakarun kungiyar Nato da suka hallaka a cikin wannan shekara a kasar Afghanistan ya kai 250. Shekarar ta bana dai na daga cikin shekaru mafi muni da 'yan mamayar suka ci karo da su daga lokacin da suka shiga kasar ta Afghanistan a shekara ta dubu biyu da daya da nufin shafe kungiyar alkaida ko kawarta ta Taliban a kasar.
1059205