IQNA

17:49 - August 04, 2012
Lambar Labari: 2385257

Zanga-Zanga Na Cig aba Da Gudana A ssasan Kasar Saudiyya Domin Neman Sauyi

Bangaren kasa da kasa, dubabn mutane suna ci gaba da gudanar da gangami da jerin gwano a yankuna da daman a kasar Saudiyya domin nuna rashin amincewa da salon mulkin kama karya na gidan alisaud wanda ya kwashe tsawon shekaru yana gasa al’umma aya a hannu.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakato daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin Al-alam, cewa dubabn mutane suna ci gaba da gudanar da gangami da jerin gwano a yankuna da daman a kasar Saudiyya domin nuna rashin amincewa da salon mulkin kama karya na gidan alisaud wanda ya kwashe tsawon shekaru yana gasa al’umma aya a hannu kamar yadda mahukuntan suke hankoron ganin sun murkushe duk wani yunkurin al’umma na neman sauyi.
Rahoton ya ci gaba da cewa Masar dai it ace babbar kasar larabawa da ta bayar da dukaknin gudunmawa ga kasashen yammacin turai da haramtacciyar kasar Isra’ila domin tabbatar da manufofinsu an siyasa da tsaro a yankin gabas ta tsakiya, kamar yadda gwamnatin Saudiyya ta taimaka masu da dukkanin kudaden da suke bukata wajen aiwatar da wannan manufa a cikin yankin.
1070301






captcha