IQNA

17:52 - August 05, 2012
Lambar Labari: 2386184

Musulmin Birnin Losangeles Suna Taimaka Ma Marassa Galihu A lokacin Watan Ramadan

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Los angeles na kasar Amurka suna gudanar da taruka a lokacin azumin watan domin yi wa junansa tunatarwa kan muhimman abubuwan da ya kamata su yi a cikin wannan wata mai alfarma daga cikin abin da suke mayar da hankali kansa kuwa da taimaka ma mutane mabukata.


Kamfanin dilalncin labran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na On Islam, cewa mabiya addinin muslunci a birnin Los angeles na kasar Amurka suna gudanar da taruka a lokacin azumin watan domin yi wa junansa tunatarwa kan muhimman abubuwan da ya kamata su yi a cikin wannan wata mai alfarma daga cikin abin da suke mayar da hankali kansa kuwa da taimaka ma mutane mabukata musulmi da ma wadanda ba musulmi ba.
Kasar Amurka dai tana daya daga cikin kasashe da ke yawan musulmi a yankin duk kuwa da cewa da dama cikinsu suna kokawa kan yadda kasar take mu’amalama da su tamkar bay an kasa ba saboda akidarsu ta addini, wanda kuma tuni tasirin muslunci ya fara kewade kasar, inda ake ta kara samun yawan masu karbar addinin Musulunci.
Da dama daga cikin mabiya addinin muslunci a birnin Los angeles na kasar Amurka suna gudanar da taruka a lokacin azumin watan domin yi wa junansa tunatarwa kan muhimman abubuwan da ya kamata su yi a cikin wannan wata mai alfarma daga cikin abin da suke mayar da hankali kansa kuwa da taimaka ma mutane mabukata a garin.
1070671

captcha