IQNA

13:43 - August 07, 2012
Lambar Labari: 2387739

An Kammala Zaman Taro Na Ayyukan Kur’ani da Ya Shafi Mata A Sudan

Bangaren kasa da kasa, an kammala zaman taron da aka gudanar a kasar Sudan na jam’iyyya mai mulki a kasar wanda ya shafi ayyukan kur’ani mai tsarki da suke da dangantaka da mata msuulmi taron da ya samu halartar masana daga sassa na kasar da suka gudanar da laccoci da kuma gabatar da bayanai.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na SUNA, cewa an kammala zaman taron da aka gudanar a kasar Sudan na jam’iyyya mai mulki a kasar wanda ya shafi ayyukan kur’ani mai tsarki da suke da dangantaka da mata musulmi taron da ya samu halartar masana daga sassa na kasar da suka gudanar da laccoci da kuma gabatar da bayanai a wurin taron.
Bayanin ya ci gaba da cewa taron yana da matukar muhimmanci ta bangarori da dama, musamman ma idan aka yi la’akari da cewa kasar Sudan day ace daga cikin muhimman kasashen musulmi da suke bayar da gagarumar gudunmawa wajen yada ilimin addinin muslunci a tsakanin kasashen musulmi da kuma sauran yankuna da suke da dangantaka wurin.
Yanzu haka dai an kammala zaman taron da aka gudanar a kasar Sudan na jam’iyyya mai mulki a kasar wanda ya shafi ayyukan kur’ani mai tsarki da suke da dangantaka da mata msuulmi taron da ya samu halartar masana daga sassa na kasar da suka gudanar da laccoci da kuma gabatar da bayanai a gaban taron.
1072344













captcha