IQNA

An fara Gudanar Da Wani Shiri Na Koyar Da Kur’ani A makarantun Kasar Senegal

11:41 - August 13, 2012
Lambar Labari: 2391662
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da kur’ani mai tsarki a cikin makarantun gwamnati a kasar Senegal wanda zai kasance bisa hanyoyi na zamani ta yadda dalibai za su iya koyon karatu da rubutun kur’ani mai tsarki a saukake domin karfafa addinin muslunci da fahimtar koyarwarsa a tsakanin matasan kasar.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gioz na bangaren yada labaransa na nahiyar Afirka, cewa a cikin kwanakin nan an fara gudanar da wani shiri na koyar da kur’ani mai tsarki a cikin makarantun gwamnati a kasar Senegal wanda zai kasance bisa hanyoyi na zamani ta yadda dalibai za su iya koyon karatu da rubutun kur’ani mai tsarki a saukake domin karfafa addinin muslunci da fahimtar koyarwarsa a tsakanin matasan kasar da ke yammacin nahiyar Afirka.
Bayanin ya ci gaba da cewa sabuwar gwamnatin kasar ta Senegal ce ta bullo da wannan shiri, bayan da ma’aikatar kula da harkokin addini ta mika shawara ga gwamnati kan hakan kuma aka amince da shawar, inda yanzu malaman addini da suke koyarwa a makarantun gwamnatin Masar suka fara samun hoo domin gudanar da wanna shiri yadda ya kamata, kuma ana sa ran shirin zai kankam ne a cikin shekara ta dubu biyu da goma sha uku.
Yanzu haka dai an fara gudanar da shirin na koyar da kur’ani mai tsarki a cikin makarantun gwamnati a kasar Senegal wanda zai kasance bisa hanyoyi na zamani ta yadda dalibai za su iya koyon karatu da rubutun kur’ani mai tsarki a saukake domin karfafa addinin muslunci da fahimtar koyarwarsa a tsakanin matasan kasar, wanda zai zama a bin koyi ga sauran kasashen yankin baki daya.
1076366




captcha