IQNA

Masu dauke Da Makami Sun Afka Kan Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan Manzo A Iraki

15:35 - August 13, 2012
Lambar Labari: 2392067
Bangaren kasa da kasa, wasu amsu dauke da makamai sun kaddamar da wasu hare-haren ta’addancin kan mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka inda suka yi sanadiyar yin shahadar mutane akalla bakawai wasu da dama kuma suka samu munanan raunkua.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na 985fm, cewa wasu amsu dauke da makamai sun kaddamar da wasu hare-haren ta’addancin kan mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka inda suka yi sanadiyar yin shahadar mutane akalla bakawai wasu da dama kuma suka samu munanan raunkuka, kuma dukaknsu sun rasu ne ta hanayar harbi da bindiga.
Tun bayan da sojojin mamaya suka shiga cikin kasar Irakia cikin shekara ta dubu biyu da uku, har inda yau take kasar ba ta samu zaman lafiya da kwanciyar hankali ba, saboda hakan ba maslaha ce ga Amurka da sauran kawayenta na yankin ba, kuma tuni kasashen wahabiya suka sanar cewa za su ci gaba da daukar matakan da suke ganin sun yi daidai kan sha’anin kasar Iraki, ta hanyar aikewa da masu kai harin kunar bakin da kuma tayar da abubuwa masu tarwatsewa.
A jiya ne wasu amsu dauke da makamai sun kaddamar da wasu hare-haren ta’addancin kan mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka inda suka yi sanadiyar yin shahadar mutane akalla bakawai wasu da dama kuma suka samu munanan raunkua da suka hada da mata da kanan yara. 1076697
captcha