Kamfanin dilalncin labaran iqn aya habarta cewa ya nakaltoo daga shafin sadarwa na yanar gizo na Onislam, cewa mabiya addinin msulunci na kasar Birtaniya suna yin iyakacin kokarinsu domin ganin cewa sun yi amfani da tsarin da addinin mulsunci yake da shia cikin harkokinsu da dama duk kuwa da cewa suna rayuwa ne a cikin wata kasa da ba ta san da addinin musulunci a matasyin daya daga cikin addinan kasar ba a hukumance.
Masu tsananin kiyayya da addinin muslunci a kasar suna ta kara tsananta kai hare-hare a kan masallatai da cibiyoyin addinin muslunci da ke kasar a mwani mataki na tsokana wanda suka rika dauka a lokutan baya inda har sukan kai hari kan kabrukan musulmi wqanda hakan ya samo asali daga mulkin da ya gabata.
A can kasar Azarbaijan kuwa wasu daga cikin musulmin kasar da suke da masaniya kan harkar yanar gizo sun shiga cikin wasu shafuka mallakin gwamnatin kasar da take tsananin gaba da addinin musulunci suka bata su a wani mataki na mayar da martani kan matakan takurawa ga mabiya addinin muslunci.
A wani labarin kuma an bayyana cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar.
1079788