IQNA

An Nuna Kayayyakin Tarihin Muslunci Na Kasar Iran A Kasar Singapore

22:09 - August 21, 2012
Lambar Labari: 2396732
Bangaren kasa da kasa, an nuna wasu daga cikin kayyayakin tarihin tarihin muslunci daga jamhuriyar muslunci a kasar Singapore tare da halartar masana daga jami’oin kasar da kuma wakilan Iran da ke aiki a ofishin jakdancinta da ke kasar ta Singapore.
Kamfanin diallcnin labaran iqna ya hbarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Press TV, cewa an nuna wasu daga cikin kayyayakin tarihin tarihin muslunci daga jamhuriyar muslunci a kasar Singapore tare da halartar masana daga jami’oin kasar da kuma wakilan Iran da ke aiki a ofishin jakdancinta da ke kasar ta Singapore da ke daya daga cikin kasashen nahiyar Asia.
Wani labarin kuma daga Masar ya yi nuni da cewa, karon farko za a fitar da jaridar mabiya mazhabar iyalan gidan manzon allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa tsarkaka mai sunasautin Alilbait wanda cibiyar muslunci ta Algadir za ta dauki nauyin bugawa wadda kuma za ta fara fito nan da ‘yan kwanaki masu zuwa.
Bayanin ya ci gaba da cewa jagoran jam’iyyar Gadir ta kasar Masar kumababban sakataren majalisar koli ta mabiya tafarkin iyalan gidan manzon allah a kasar masar Muhammad Duraini shi ne ya bijiro da batun bude wannan jaridar, kuma zai bayar da gagarumar gudunmawarsa domin ci gabanta.
Wannan dai shi ne karon farko da za a fitar da wata jarida ta mabiya mazhabar iyalan gidan manzon allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalansa tsarkaka mai sunasautin Alilbait wanda cibiyar muslunci ta Algadir za ta dauki nauyin bugawa a kasar.
1082602
captcha