IQNA

11:58 - August 27, 2012
Lambar Labari: 2399882

‘Yan salafiyya Suna Yin Batunci Ga Mabiya Tafarkin Iyalan Gidan Manzo A Tunisia

Bangaren kasa da kasa, yan salafiyya suna yin batunci da cin zarafin mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Tunisia a wani mataki da ake kallonsa na tsokana ne da nufin haifar da wata sabuwar fitina a cikin al’ummar musulmi wanda hakan ko shakka babu ba zai haifar da da mai ido ga kasar da ta yi juyin juya hali ba.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tekiano cewa, yan salafiyya suna yin batunci da cin zarafin mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Tunisia a wani mataki da ake kallonsa na tsokana ne da nufin haifar da wata sabuwar fitina a cikin al’ummar musulmi wanda hakan ko shakka babu ba zai haifar da da mai ido ga kasar da ta yi juyin juya hali ba da nufin cewa za a samu gagarumin sauyi ta dukaknin bangarori.
Mabiya tafarkin salafiyya da ya ginu kan akidar wahabiyanci suna yin amfani da wannan damar ta sauyin da aka samu a Tunisia da ma wasu daga cikin wadannan kasashe na larabawa wajen cin zarafin sauran musulmi, wanda hakan a ganin masana yana tattare da hadari kasantuwar cewa akidar saafiyanci akida ce da ta yi hannun riga da koyarwa addinin muslunci da kuma sunnar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa.
Wadnnan gungun yan salafiyya suna yin batunci da cin zarafin mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Tunisia a wani mataki da ake kallonsa na tsokana ne da nufin haifar da wata sabuwar fitina a cikin al’ummar musulmi wanda hakan ko shakka babu ba zai haifar da da mai ido ga kasar da ta yi juyin juya hali ba da ya kawo karshen shugabancin kama karya. 1084959
captcha