IQNA

12:39 - September 08, 2012
Lambar Labari: 2407161

Gwagwarmaya Na Nufin Yin Tsayin Daka A Gaban Masu Girman Kai Na Duniya

Bnagaren kasa da kasa, bababn sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hiozbullah sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa tsayin daka da kin mika kai bori yah au ga manufofin danniya da zalunci na yahudawan sahyuniya wajibi ne da ya rataya kan dukaknin al’ummar palastinu matukar dai suna son dawo da hakkokinsu.

Kmafanin diallcnin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar Al-alam, cewa bababn sakataren kungiyar gwagwarmaya ta hiozbullah sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa tsayin daka da kin mika kai bori yah au ga manufofin danniya da zalunci na yahudawan sahyuniya wajibi ne da ya rataya kan dukaknin al’ummar palastinu matukar dai suna son dawo da hakkokinsu da aka kwace musu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa daga cikin gawawwakin 'yan ta'addan da aka samu wadanda sojin gwamnatin Syria suka harbe bayan musayar wuta mai tsanani a yankin Maidan da Qabun a cikin sa''oi 24 da suka gabata, akwai 'yan kasashe daban-daan da suka hada da Libya, Tunisia, Saudiyya, Kuwait Pakistan Lebanon da sauransu, lamarin da ya sanya da dama daga cikin masu bin diddigin lamuran da ke faruwa a Syria suke ganin cewa, abin da ke faruwa a kasar dadadden shiri ne da aka shirya daga wajen kasar, da ba shi da wata dangantaka da boren kasashen larabawa, domin kuwa Amurka da sauran kasashen turai da yan koransu daga cikin kasashen larabawa su ne suke jagorantar rikicin da ke faruwa a Syria, su ne suke aikewa da mayaka da makamai da kudade, wani ban mamaki kuma a nan shi ne, daga cikin mayakan da Amurka da sauran kasashen larabawa suke aikewa zuwa Syria har da 'yan alkaida, wadanda Amurka da turawa suka ce suna yaki da su a Iraki da kuma Afghanistan da Pakistan. Masana kan harkokin soji sun yi imanin cewa,
Ko shakka babu yanayin yadda aka kai hari kan babban ginin majalisar tsaron kasar Syria a ranar Laraba da ta gabata, da kuma irin bama-baman da aka yi amfani das u wajen kai harin, na tabbatar da cewa akwai hannun wasu manyan kasashen duniya, kuma manufar hakan ita ce karya zuciyar sojojin kasar domin su balle, to amma sai tsafi ya juya kan boka, domin kuwa hakan ya zaburar da sojojin kasar fiye da kowane lokaci tun da aka kunna wutar rikicin, wajen ganin cewa sun kawo karshen 'yan ta'adda a kasar, bababn dalili kan hakan kuwa shi ne yadda su kansu kasashen turai da suke daukar nauyin 'yan ta'addan suka yarda cewa yaran nasu kam a halin yanzu suna yaba wa aya zaki a hannun dakaron Syria, dalili na biyu kuma shi ne yadda a jiya Lahadi 'yan ta'adda na Syria suka yi kira ga dakarun gwamnati da a dakatar da bude wuta na wani dan lokaci, kiran da rundunar sojin ta yi watsi da shi, tare da tabbatar da cewa abin da suke yi yaki ne tsakaninsu da Amurka da Isra'ila, da babu ja da baya a kansa.
1092916


captcha