IQNA

Zaman Taro Kan Mu’ujizar Kur’ani Mai Tsarki Da Adabinda A Kasar Masar

22:51 - September 12, 2012
Lambar Labari: 2410348
Bnagaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai take mu’ujizar kur’ani mai tsarki da kuma adabinsa a kasar Masar wanda zai samu halartar malamai da kuma masana daga sassa a kasashen larabawa da na musulmi wanda hakan ke nuni da irin muhimmancin da ake baiwa kur’ani mai tsarki a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-shuruq, cewa za a gudanar da wani zaman taro mai take mu’ujizar kur’ani mai tsarki da kuma adabinsa a kasar Masar wanda zai samu halartar malamai da kuma masana daga sassa a kasashen larabawa da na musulmi wanda hakan ke nuni da irin muhimmancin da ake baiwa kur’ani mai tsarki a kasar ta Masar.
Masu tsananin kiyayya da addinin muslunci a kasar suna ta kara tsananta kai hare-hare a kan masallatai da cibiyoyin addinin muslunci da ke kasar a mwani mataki na tsokana wanda suka rika dauka a lokutan baya inda har sukan kai hari kan kabrukan musulmi wqanda hakan ya samo asali daga mulkin da ya gabata.
A can kasar Azarbaijan kuwa wasu daga cikin musulmin kasar da suke da masaniya kan harkar yanar gizo sun shiga cikin wasu shafuka mallakin gwamnatin kasar da take tsananin gaba da addinin musulunci suka bata su a wani mataki na mayar da martani kan matakan takurawa ga mabiya addinin muslunci.
A wani labarin kuma an bayyana cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar.
1096424


















captcha