IQNA

22:28 - September 14, 2012
Lambar Labari: 2411141

Kiristocin Kasar Masar Sun Nuna Rashin Jin Dadinsu Da Cin Zarafin Muslunci

Bangaren kasa da kasa, shugaban babban majami’ar kiristocin kasar Masar ya yi kakakusar suka tare da yin Allawadai da fitar da fim batunci ga addinin muslunci da Amurkawa suka yi da nufin bata addinin muslunci ta hanyar cin zarafin manzon raham tsira da amincin Alalh su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.

a jiya kotun hukunta manyan laifuka ta kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Husni Mubarak bayan samunsa da laifin bayar da umurnin kashe fararen hular kasar da suka yi boren da ya kawo karshen mulkinsa a cikin shekarar da ta gabata.
Mambobin majasar dokokin kasar Masar sun yi kira da a safke babban malamin kasar mai bayar da fatawa bayan ya yi tafiya zuwa haramtacciyar kasar Isra’ila ba tare da izinin majalisa da kuma yin shawara da majalisar malaman addinin muslunci ta kasar ba lamarin da ake kallonsa a matsayin wani babban kure.
Tafiyar da Ali Juma’a ya yi zuwa birnin Qods ya yi ne tare da hadin gwiwa da ma’aikatar tsaro ta haramatcciyar kasar Isra’ila wanda kuma ko shakka babu hakan ya sanya gagarumin shakku a cikin zukatan mutanen kasar dangane da wannan ziyara tasa, duk kuwa da cewa daga cikin abubuwan da ya yi har da duba lafiyarsa a asibiti.
Yan majasar dokokin kasar Masar sun yi kira da a safke babban malamin kasar mai bayar da fatawa bayan ya yi tafiya zuwa haramtacciyar kasar Isra’ila ba tare da izinin majalisa da kuma yin shawara da majalisar malaman addinin muslunci ta kasar. 1097497

captcha