IQNA

23:30 - September 25, 2012
Lambar Labari: 2419843

Kimanin Maniyyata Dubu 173 Ne Suka Isa Kasa Mai Tsarki Domin Safke farali

Bnagaren kasa da kasa, kimanin maniyyata dubu dari da sabain da uku ne suka isa kasar Saudiyya domin safke faralin bana wanda kuma sun isa ne daga kasashen musulmi da dama kuma yanzu a kullum suna ci gaba da isa har zuwa lokacin da za arufe safkar jiragen masu aikin hajji.

Kmfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na SNA cewa, kimanin maniyyata dubu dari da sabain da uku ne suka isa kasar Saudiyya domin safke faralin bana wanda kuma sun isa ne daga kasashen musulmi da dama kuma yanzu a kullum suna ci gaba da isa har zuwa lokacin da za arufe safkar jiragen masu aikin hajji kamar dai kowace shekara.
Ya ci gaba da cewa a halin yanzu dalibai daga kasashen duniya suna zuwa kasar Iraki domin yin karatu a babbar cibiyar ilimi da ke birnin Najaf mai alfarma, wanda hakan za a iya cewa ya wajabta kafa kwamiti wanda zai hada dalibai da suka fito daga kasashen musulmi, bisa la’akari da babban nauyin da ke kansu, wanda tun yanzu ne ya kamata su zama masu sanayya da juna da kuma yin aiki tare ta yadda za su amfanar da al’ummominsu a nan gaba.
Malamin wanda daya ne daga cikin malaman addini kuma masani kan harkokin sadarwa kuma shugabannin kamfanin dillancin labaran kur’ani, ya yi kira da aka kafa wannan kwamiti ne na dalibai masu karatun addinin muslunci da suke kasar Iraki wadanda suka fito daga kasashen musulmi, domin su ne malamai a lokuta masu zuwa.
1105800

captcha