IQNA

8:04 - October 01, 2012
Lambar Labari: 2423177

Musulmin Kasar India Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Kare Martabar Muslunci

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar India sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga domin kre martabar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a garuruwan kasar domin tabbatarwa makiya cewa musulmi shirye suke kare maratabar addininsu.

Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga sahfin sadarwa na yanar gizo na tashar press TV, cewa musulmin kasar India sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga domin kre martabar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka a garuruwan kasar domin tabbatarwa makiya cewa musulmi shirye suke kare maratabar addininsu da kuma manzonsu (SAW).
Ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka kuma suke amfani da wannan damar domin cin zarafin musulmi a cikin kasar da ma wajenta.
Baynain ya ce dole kowa ya girmama addinin kowane bangare a cikin dokokin kasar Tunisia, musulmi ba shi da hakkin ya ci zarafin wani saboda shi ba musulmi ba ne, kamar yadda wani wanda ba musulmi ba ba shi da ahhaki ko hurumin cin zarafin muslmi, haka nan kuma ko da musulmin ne ba shi da hakkin ya yi kalaman batunci kan akidar musulmci saboda wasu ra’yoyi nasa, yin hakan ya saba ma kundin tsarin mulki.
A cikin wannan makon ne ofishin shugaban kasar Tunisia ya fitar da wani bayani da acikinsa yake bayyana cewa yin wasu kalamai na keta alfarmar addinin muslunci ba shi ne ma’anar fadin albarkacin baki ba kamar yadda wasu suka dauka, domin kuwa fadin albarkacin baki baya nufin tozarta wani ko mahanagarsa ko akidarsa.
1109638




















captcha