IQNA

22:19 - October 02, 2012
Lambar Labari: 2424773

An sanar Da sunayen Wadanda Suka Nuna Kwazo A Gasar Bincike Kan Ilmomin Kur’ani

Bnagaren kasa da kasa, an sanar da sunayen wadanda suka nuna kwazo kan bincike na ilimi da aka gudanar kan alkur’ani mai tsarki a kasar Iraki wanda ya hada har da karatu da kuma sanin ilmomin da ke tatatre a cikin wannan littafi mai tsarki.

Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa an sanar da sunayen wadanda suka nuna kwazo kan bincike na ilimi da aka gudanar kan alkur’ani mai tsarki a kasar Iraki wanda ya hada har da karatu da kuma sanin ilmomin da ke tatatre a cikin wannan littafi mai tsarki wanda Allah ya dafkar ga manzonsa.
An bude wani masallaci a cikin bababr hedikwatar ‘yan sanda da ke birnin Bankok fadar mulkin kasar Thailand a wani mataki na kara tabbatar da mabiya addnin muslunci da ke kasar a matsayin daya daga cikin mabiya addinai sannu a kasar wadda akasarin mabiya addinain buda.
A wani bayani kuma shugaban kasar faransa gidan talabijin din kasar Faransa a zantawar da ta hada shi da gidan talabijin shugaban kasar ya bayyana cewa ba su lalae marhabin da Yusuf Qardawi bisa zarginsa da tunzura mutane wajen aikata ayyukan ta’addanci da kuma tsatsauran ra’yi, wanda a cewarsa Faransa ba ta amince da hakan ba.
Shugaban kasar ta Faransa ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gudanar da wata zantawa tare da sarkin kasar Qatar wanda daya ne daga cikin amintattu ga kasar Faransa, kuma shi ne wanda ya ajiye Qardawi a kasar bayan mahukuntan Masar sun kore shi sakamakon matakan da yake dauka na tunzura mutane zuwa tsatsauran ra’ayi, wanda kuma hakan ya kawo rashin jituwa tsakanin Qatar da Masar.
1111067






















captcha