IQNA

16:26 - October 31, 2012
Lambar Labari: 2441343

Kungiyar Hizbullahi Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Gillar Baya Bayan Nan Da Ake Yi Wa Musulmin Mayamar

Bangaren kasa da kasa: kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi a kasar ta fitar da wata sanarwa da a cikinta take yin Allah wadai da tfin Allah tsine da kisan kiyashi da nunwa wariya da karn tsana da ake nunuwa musulmin kasar .



Kafanin dillancin labarai da ke kula da harkokin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa majiyar labarai ta almanar da ke karkashin kungiyar gwagwarmaya ta hizbullahi a kasar labanon ta watsa labarain cewa: kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi a kasar ta fitar da wata sanarwa da a cikinta take yin Allah wadai da tfin Allah tsine da kisan kiyashi da nunwa wariya da karn tsana da ake nunuwa musulmin kasar .
Kasashen musulmi da dama da muslmin duniya da gwamnatoci na musulmi da wadanda ban a muslmi ba amma ked a zucciyar tausayi da jin kai na kokarawa da nuna takaicinsu kan yadda ake nunawa musulmin kasa Manamar zalunci da yi masu kisan kiyashi a cikin gidaje da duk inda aka kgansu a daidai lokacin da duniya da kungiyoyi na kasa da kasa da manyan kasashe suka yi gum da bakinsu.

1128766
captcha