IQNA

M'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Galgadi Kanada Da Kar ta Kuskura Ta fidda Sunan Munafikai Daga Jerin Yan Ta'adda

16:40 - December 25, 2012
Lambar Labari: 2470188
Bnagren siya da : ma'aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunc ta Iran ta fitar da wani bayani da a cikinsa ta galgadi gwamnatin kasar Kanada da kar ta kuskura ta yi gangancin fitar da sunan kungiyar nan ta munafikai daga cikin jerin sunaye da jerin yan ta'adda na duniya.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: ma'aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunc ta Iran ta fitar da wani bayani da a cikinsa ta galgadi gwamnatin kasar Kanada da kar ta kuskura ta yi gangancin fitar da sunan kungiyar nan ta munafikai daga cikin jerin sunaye da jerin yan ta'adda na duniya.An jiyo majiyar kusa da ma'aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ce ma'aikatar harkokin wajen ta Iran ta yi kashedi da babbar murya ga gwamnatin kasar Kanada da kar ta kuskura ta goge sunan kungiyar nan ta munafikai daga cikin jerin kungiyoyin yan ta'adda na duniya domin kungiyar ta yi ta kai hare hare na ta'andanci kan manufofi da cibiyoyi na jamhuriyar musulunci ta Iran tun lokacin da aka samar da juyin juya halin musulunci na Iran karkashin jagorancin Imam Khomeini ® muaassasin juyin juya halin musulunci na Iran . Kuma dukan duniya ta ga yadda yayan wannan kungiyar suka yi ta kai hare hare da aikata aika aika ta ta'addnaci.
1159565
captcha