IQNA

16:01 - January 02, 2013
Lambar Labari: 2474703

Kafafen watsa Labarai da gidanjen Radiyo da gidajen Talbijin da dama ne za su watsa taron juyayin Arba'in Na Huseini

Bangaren kasa da kasa:Gidajen talbijin da dama a ciki da wajen kasar Iraki musamman masu watsa shirye-shiryensu ta hanyar tauraron dan adam za su watsa taron juyajin tunanawa da zagayowar arba'in da shahadar Imam Huseini (AS) da za a gudanar a gobe alhamis a kasar Iraki kamar sauran kasashen duniya da ya hada da jamhuriyar musulunci ta Iran,Malaishiya,Nigeria,Mali Jamhuriyar Niger da sauran kasashe na musulmi da wadanda ba na musulmi ba.



Kamfanin dillancin labarai na Iqna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton ce: Gidajen talbijin da dama a ciki da wajen kasar Iraki musamman masu watsa shirye-shiryensu ta hanyar tauraron dan adam za su watsa taron juyajin tunanawa da zagayowar arba'in da shahadar Imam Huseini (AS) da za a gudanar a gobe alhamis a kasar Iraki kamar sauran kasashen duniya da ya hada da jamhuriyar musulunci ta Iran,Malaishiya,Nigeria,Mali Jamhuriyar Niger da sauran kasashe na musulmi da wadanda ba na musulmi ba. Kimanin na'urorindaukan hotuna ashirin da biyar ne aka jingine da kafa su a yankuna daban daban na kasar Iraki domin doko wannan gagaramin taro na tunawa da cika kwanaki arba'in da shahadar Imam Huseini (AS) a wannan yankin na karbala'a karkashin zalunci da danniya da rashin tausyi da imani.
1164625
captcha