Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, gwamnatin kasar Qatar tana goyon bayan kwashe yahudawan asar domin mayar da su cikin yankunan palastinawa da haramtaccciyar kasar Ira'ila ta mamaye domin kara karfafa Isara'ila da siyasarta ta mamaye yankunan al'ummar palastine da ke gabar yamma da kogin Jordan kuma yankunan gabacin baitul Muqaddas.
Wasu bayanan kuma sun yi nuni da cewa tsohohuwar ministan harkokin wajen haratacciyar kasar Isra'ila Tzipi Livni ta sheda wa tashar talabijin din Chanel 1 ta Tel Aviv cewa, Sarkin Qatar Hamad Bin Khalifah ya taimaka ma jam'iyyar Benjamin Netanyahu da miliyoyin daloli a lokacin yakin neman zaben Isra'ila, kuma Sarkin na Qatar bai musunta hakan ba.
Sarkin kasar Qatar dai yan ataka gagarumar rawa ko taw ace fuska domin ganin haramtacciyar kasar Isra'ila ta wanzu, kuma ta ci gaba da gudanar da siyasarta ta zalunci da mamaya, inda yake shirye day a kashe duk abin da yake das hi na dukiya domin cimma wannan manufa, domin kawai ya burge uwayen gidansa Amurkawa.
1176812