Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin kirista bangaren darikar katolika paparoma Benedict na goma sha shida yay i murabus dag amukaminsa inda daga ranar ashirin da takwas ga wannan wata zai bar ofishinsa domin maye gurbinsa da wani mutum na daban da zai iya gudanar da wannan aiki bayan da y ace tsofa ya kama shi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar news cewa, jagoran mabiya addinin kirista bangaren darikar katolika paparoma Benedict na goma sha shida yay i murabus dag amukaminsa inda daga ranar ashirin da takwas ga wannan wata zai bar ofishinsa domin maye gurbinsa da wani mutum na daban da zai iya gudanar da wannan aiki bayan da y ace tsofa ya kama shi ba zai iya ci gaba da wanna aiki ba.
Bayanin ya ci gab ada cewa paparoma benedict ya kasance mai tsananin adawa da addinin muslunci kuma yay i wasu kalamai jim kadan bayan hawansa wanna kujera da ke nuna irin adawarsa da addinin muslunci, lamarin da ya fuskanci kakkausar martini daga al’ummar musulmi, amma daga bisani yay i ta kokarin yak are kansa bayan kakkausar sukar da ya sha daga mabiya addinin muslunci a fadin duniya baki daya.
Shi dai jagoran mabiya addinin kirista bangaren darikar katolika paparoma Benedict na goma sha shida yay i murabus dag amukaminsa inda daga ranar ashirin da takwas ga wannan wata zai bar ofishinsa domin maye gurbinsa da wani mutum na daban da zai iya gudanar da wannan aiki bayan da y ace tsofa ya kama shi bayan da ya kai shekaru tamanin da takwas. 1187181