IQNA

0:01 - June 30, 2013
Lambar Labari: 2553673

An bude wata cibiyar muslunci a kasar Senegal domin gudanar da ayyuka na kurani

Bangaren kasa da kasa, an bude wata bababr cibiyar addinin muslunci wadda za ta bayar da gagarumar gudumwa ta fuskoki da dama wanda hakan zai sanya a samu hanyoyin yada ilimin kur'ani mai tsarki.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a cikin makon nan an bude wata bababr cibiyar addinin muslunci wadda za ta bayar da gagarumar gudumwa ta fuskoki da dama wanda hakan zai sanya a samu hanyoyin yada ilimin kur'ani mai tsarki a fadin kasar.

A wani labarin kuma fadar shugaban kasar Guinea Bissau ta ba da sanarwa cewa, kasar za ta gudanar da zaben shugaban kasar da na 'yan majalisa a ran 24 ga watan Nuwamba na bana.
Sanarwar ta nuna cewa, bayan tattaunawa tsakanin shugaban rikon kwarya da jam'iyyu da kungiyoyi daban-daban na kasar, daga baya, shugaban ya tabbatar da lokacin yin zabe, Ban da haka, sanarwar ta ce, hukumar zabe ta kasar ta tabbatar da cewa, akwai sharadi mai kyau wajen yin zabe a watan Nuwamba mai zuwa.
Tun da farko dai an shirya gudanar da zabukan a watan Mayun da ya gabata kafin daga bisani a dage lokacin zaben.
Ran 12 ga watan Afrilu na shekarar bara, ne dai aka yi juyin mulkin soja a kasar, inda aka hambarar da gwamnati karkashin jagorancin jam'iyyar PAIGC, haka kuma A watan Mayu na shekarar 2012, Guinea Bissau ta kafa gwamnatin wucin gadi bisa matsin lambar kasa da kasa.

1249417









captcha