Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwara na alalam cewa, Rahotannin da su ke fitowa daga birnin Damascuss sun ce ‘yan ta’addar sun harba makaman roka biyu ne akan hubbaren wanda ya lalata wani sashe na gininsa. Shugaban cibiyar da ta ke kula da hubbaren da jikar ma’aikin Allah, Anas Romani ya yi shahada a sanadin harin.
A kowace rana ta Allah dai hubbaren Sayyidah Zainab na fuskantar hare-hare da makaman rokoki daga ‘yan ta’adda.
yan ta’addar sun harba makaman roka biyu ne akan hubbaren wanda ya lalata wani sashe na gininsa. Shugaban cibiyar da ta ke kula da hubbaren da jikar ma’aikin Allah, Anas Romani ya yi shahada a sanadin harin nay au juma'a.
1260328