Kamfanin dilalncin labaran Iqna ya habarat cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Oumma wanda ya nakalto daga jaridar Ydiout Aharanot ta haramtacciyar kasar Isra’ila cewa, wani bakar fata daga cikin malaman yahudawa ya koka nuna masa wariyar launin fata.
Mutumin mai suna Rabi Yashbit Yalao wanda khakham ne an asalin Ethiopia wato daya daga cikin malaman yahudawa da ke zaune a cikin yankunan palastinawa da haramtacciyar kasar Isra’ila ta mamaye wanda ya bayyana cewa yana fuskantar wariya saboda shi baki ne a tsakanin malaman yahudawa.
Ya ci gaba da cewa shi ya kasance mutum mai matsayi tsakanin yahudawan Ethiopia wanda ake girmamawa, hatta a tsakanin al’ummar kasar ana bashi girmansa da daraja, amma abin ban takaici yay i hijira zuwa Isr’aila ne domin tattabatar da cewa yak are saurana bin da ya rage addinin yahudanci, sai kuma gashi halin da ya samu kansa a tsakanin yahudawa fararen fata.
Haramtacciyar kasar Isra’ila tana karbar haraji daga yahudawan da suke isowa a ukkanin ayyukan da suke gudanarwa, amma fiye da mutane dubu 110 ne suka zo daga Ethiopia wadnda suke fuskantar wariya a cikin lamurra a Isra’ila, ta yadad har sukan gwammace su koma kasarsu ta aihuwa.
2623142