Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Slabnews.com cewa, Sheikh Nabil Qawuq mataimakin shuagaban majalisar zartarwa na kungiyar Hizbullah ya bayyana Saudiyya ta zama bala’I mai matukar muni ga al’ummar msuulmi na duniya baki daya.
Ya ci gaba da cewa sakamakon mummunar siyasar Saudiyya a yanking abas ta tsakiya, da kuma fitinar da take haifarwa ne ake samun matsaloli a kasashen Iraki, Syria, Bahrain, Lebanon da kuma Yemen.
Sheikh Nabil Qawq y ace kungiyar Hizbullah tan akakakusar suka da yin Allawadai da kaakusar murya dangane da ayyukan ta’addancin da Saudiyya take aiwatarwa da kuma kisan kare dangin da take yi kan al’ummar musulmi na kasar Yemen.
Ya jadda cewa abin da Saudiyya take yi tare da yan korenta wato kungiyoyin da ta kafa na takfiriyyah Alkaida da sauransu, ya fi muni kana bin da yahudawan sahyuniya suka yi kan al’ummomin Gaza da kuma Ghana.
3306268