iqna

IQNA

lebanon
Beirut (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta kasar Labanon ta sanar da kai hare-hare kan wasu helkwatar sojojin gwamnatin sahyoniyawan a matsayin martani ga hare-haren da wannan gwamnatin ke kaiwa wasu yankuna na kasar Labanon.
Lambar Labari: 3490271    Ranar Watsawa : 2023/12/07

Beirut (IQNA) An gudanar da taron tunawa da cika shekaru 41 da 41 na shahidan kisan kiyashi "Sabra da Shatila" a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3489824    Ranar Watsawa : 2023/09/16

Beirut (IQNA) shafin "Madi Al-Alam" ya wallafa wani hoton bidiyo a shafin Twitter na daga tutocin Imam Husaini (AS) a gaban yankunan da yahudawa suka mamaye, a garin "Yaroun" da ke kudancin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489592    Ranar Watsawa : 2023/08/05

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya gabatar da jawabi a yammacin jiya Alhamis a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 23 da samun nasarar gwagwarmaya da 'yantar da kudancin Labanon (wanda ya yi daidai da ranar 25 ga watan Mayu).
Lambar Labari: 3489203    Ranar Watsawa : 2023/05/26

Tehran (IQNA) Sayyid Hasssan Nasrullah ya gargadi Isra’ila da kasar Amurka cewa idan aka hana Labanon cin gajiyar arzikin dake cikin teku to ba za ta bari Isra’ila ta sayar da iskar gas da manfetur ba,
Lambar Labari: 3487544    Ranar Watsawa : 2022/07/14

Tehran (IQNA) an yi kira a kasar Masar ad akawo karshen tozarta cibiyar musulunci ta Azhar da wasu ke yi a kasar.
Lambar Labari: 3487542    Ranar Watsawa : 2022/07/13

Tehran (QNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sayyid Nasrullah ya bayyana Amurka a matsayin ummul haba’isin rikicin kasar Ukraine.
Lambar Labari: 3487003    Ranar Watsawa : 2022/03/02

Tehran (IQNA) Limamin Sunnah na masallacin Al-Ghofran da ke Labanon ya jaddada cewa harin da jiragen yakin Hizbullah a Isra’ila abin alfahari ne ga dukkanin al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3486961    Ranar Watsawa : 2022/02/20

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen Saudiyya ya ce, kungiyar Hizbullah ita ce babbar matsalarsu, da kuma babban dasirin da take da shi a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486498    Ranar Watsawa : 2021/11/01

Tehran (IQNA) an zana hotunan marigayi Janar Qasem Sulaimani a kan bangaye da ke tsakanin iyakokin Lebanon da Falstinu.
Lambar Labari: 3486338    Ranar Watsawa : 2021/09/22

Tehran (IQNA) hukumar kula da Falastinawa ta majalisar dinkin duniya ta UNRWA ta nuna damuwa kan halin da Falastinawa ‘yan gudun hijira za su iya shiga a Lebanon.
Lambar Labari: 3485068    Ranar Watsawa : 2020/08/09

Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya bayyana hatsarin da ya faru a tashar jirgin ruwa ta Beirut da cewa; Wani babban ibtila'i ne da ya aukawa al'ummar kasar Lebanon
Lambar Labari: 3485065    Ranar Watsawa : 2020/08/08

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta fitar da bayani kan hatsarin da ya auku a birnin Beirut wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama.
Lambar Labari: 3485057    Ranar Watsawa : 2020/08/05

Tehran (IQNA) Sheikh Abdul Amir Qabalan ya kirayi sojojin kasar da su kara zage dantse wajen yin tsayin daga a gaban sojojin Isra’ila da ke yin barazana ga tsaron kasar.
Lambar Labari: 3485047    Ranar Watsawa : 2020/08/02

Tehran (IQNA)n kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa harbe-harben da aka ji daga bangaren makiya ne.
Lambar Labari: 3485028    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) Wasu jiragen akin Amurka sun tsokani jirgin fasinjan Iran a cikin sararin samaniyar kasar Syria a jiya.
Lambar Labari: 3485015    Ranar Watsawa : 2020/07/24

Sayyid Hassan Nasrullah:
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa komawa zuwa ga gabashi baya nufin yanke alaka da yammaci, amma yana da kyau a karfafa dogaro da kai.
Lambar Labari: 3484966    Ranar Watsawa : 2020/07/08

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbulallah a cikin wani sako na sauti ya bayyana cewa, za su iya mayar da martani a duk inda suke bukata a cikin Isra’ila.
Lambar Labari: 3484913    Ranar Watsawa : 2020/06/21

Teran (IQNA a yau ne ake cika shekaru talatin da tara da shahadar tsohon ministan taron kasar Iran Mostafa Chamran.
Lambar Labari: 3484909    Ranar Watsawa : 2020/06/20

Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulunci ta Azahar da ke Masar ta yi Allawadai da kalaman batunci a kan wasu manyan mutane a addini da wasu suka yi a Lebanon.
Lambar Labari: 3484875    Ranar Watsawa : 2020/06/08