Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran jamhuriyar musulunci na Ina cewa, a wajen taron bude masallacin daka gudanar a ranar 18 ga Aban an samu halartar shugaban kasar da wasu daga cikin jami’an gwamnati da na diplomasiya.
Wannan sabon masallaci dai an gina shi a tsakiyar cibiyar muslnci ta Kuhlafa Rashidin da ke birnin Ciodad Del Aste, wanda ya lashe kudi har dalar Amurka miliyan guda.
3446787