Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na Islamic Movement cewa, wannan taro ya yi dubi kan batutuwa daban-daban da suka hada da kyawawan dabiu yan uwantaka, kiyaye dokokin addini.
Msasu taron sun yi dubi kan irin matakan tsaro da ya kamata a dauka a tarukan Arbain masu zuwa a Najeriya a cikin kwanaki nag aba.
Haka nan kuma a wurin taron an nuna hoton Video na jawabin Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran harkar musulunci a Najeriya ataron shekarar da ta gabata.
Ahmad Yashi shugaban yan uwa muslmi na jahar Bauchi ya gabatar da jawabi a wajen wannan taro.